Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

KULAWA DON HASKAKA FATA


KULAWA DON HASKAKA FATA
Yawancin mutane musamman mata na sha’awar farar fata. Sau da yawa za ka tarar masu farar fatar ma na son kara wa fatarsu haske, kuma garin hakan, sai su sanya fatarsu cikin hadari wato abin da ake cewa a ‘garin gyaran gira a rasa ido’. Yawancin mutane musamman mata na sha’awar farar fata. Sau da yawa za ka tarar masu farar fatar ma na son kara wa fatarsu haske, kuma garin hakan, sai su sanya fatarsu cikin hadari wato abin da ake cewa a ‘garin gyaran gira a rasa ido’.


mawallafi:

Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abinda Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa. Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, Yanar Gizo, gyaran jiki da sauransu.

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *

Blog Archive