Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

Game Damu🌍🌍🌍🌍🌍🌍🌍🌍🌍🌍🌍
*DUNIYAN FASAHA !*
     *DUNIYAN FASAHA*
          *DUNIYAN FASAHA*

_______________________________________


           Ina saurayi mara sana’a?? ina budurwa mara sana’a??
Ina uwar gida koh amarya wacce in ta gama girki ba aikin yi??
Ina mai son sani ko samun ilimi na kimiyya??
Ga dama ta samu kada kiyi/kayi wasa da wannan damar domin cigabankane!!
Kada ka wuce ba tare da ka karan ta ba!! Ka tabbata kaje zuwa karshe>>>

*Assalmu Alaikum*
Sunana Muhammad Abbagana wanda aka fi sani da *AbbaGana* tare da Fatima wanda akafi sani da  *faty afreen*  ga kuma *beebah wadata*  wanada aka fi sani da sunantan, munzo muku da abunda zai baku sha’awa, ilmantarwa, fadakarwa tare da ilimantarwa
======= *Duniyan Fasaha* ===========
Duniyan Fasaha makarantace da aka bude a facebook, website da kuma whatsappp wa al’umar Nigeria da ma kassashe masu makwabtaka da Nigeria masu fahintar yaren cikin gida wato hausa, mun bude wannan makarantanne dan wayar dan kan Al’umma tare da nuna musu hanyoyin magance matsaloli dayawa da yayi musu takunkumi ba tare da tuntuban kowa ba ta bangaren *kwanfuta, wayar salula, jiki, wutan lantarki, atm, bamu tsaya nan ba zamu,nuna muku yanda zaku k'irk'ire abu na hannu ba tare da zuwa ko ina ba,wa dukkan bangare na maza ko mata, kuma da izinin ubangiji zamu nuna yanda zaku koyi sana’ar hannu yayin da kuke kwance a gidajenku.*
Zamu na post yanda zaka bude koh ka kirkiri abu da dama ga wasu kamar haka:-
1- Yanda zaka bude blog (website) na kanka da kanka
2- Yanda zaka gyara settings na wayarka in ya samu damuwa da kanka
3- Yanda zakayi downloading video a facebook da kuma insagram
4- Yanda zaka gyara socket, iron, fanka, generator, chargern waya, da sauransu na gidanka ba tare da kaiwa zuwa wajen mai gyara ba.
5- Yanda zakayi formatting na memory da yaki yin formatting
6- Yanda zaka dawor da kayanka da ka goge ko kayi formatting memory card naka
7- Yanda zakayi flashing na wayar ka yayin da ka manta password ko wani yata sawa har ya bachi
8- Yanda zaka gane wurin da wayarka yake in an sace
9- Yanda zaka ga sakonin budurwarka/mijinki ko kuma saurayinki ba tare da kin taba wayan sa ba.
10- Yanda akeyin cake na aure koh party ko kuma birthday a turance DA SAURANSU
Masu kwanfuta
1- Yanda zaka cire password na kwamfu tanka yayinda ka mance
2- Yanda zakayi aiki da microsoftword, excel, PowerPoint, da kuma access
3- Yanda zaka canza os na kwanfutar
4- Yanda zakayi activating na windows naka ko kuma office 2010,2013, 2016
5- Yanda zakayi whatsapp a kwamfutar
6- Yanda zaka magance kwamfutan ka da yake jinkiri wato slow a turance
7- Yanda zaka chanza sunan da akayi register a kwamfuta zuwa naka
8- Yanda zaka tura abu daga kwanfuta zuwa waya ba tare da kayi amfani da cable wato usb ko kuma Bluetooth ba
9- Yanda zaka kulle wasu asiran ka ba tare da wani ya again ba
10- Yanda zakayi aiki da coreldraw Da SAURANSU
Bamu tsaya nan ba ina kike  bazawara, yar lumai lumai (budurwa) uwargida zamu nuna muku posting yanda:-
1- Zaku gyara fuska yayi sumul sumul😜
2- Yanda zaku gyara jiki
3- Karin ni’ima
4- Yanda zakuyi kwalliya na zamani ba tare da wata ta taimaka miki ba
5- Yanda za,a tsaftace baki
6- Yanda ake girke girke na zamani mai sa maigida tsalleh
7- Yanda zaki hada sabulu ko shampoo
8- Yanda zaku gyara gashi,
 bamu tsaya nan ba da izinin ubangiji zamuna muku post a kan: shawarwari ga matan aure, kyakkyawan uwa, yanda zaki zauna da kishiya cikin lafiya DA SAURANSU

kada mu cika ku da surutai kada kuma ku bari a baku labari.

Duk wannan  munayi ne bawai don munfi kowa ba A’a muna yine domin koyar da mutane tare da magance musu matsaloli na rayuwar yau da kullum. Ku shiga facebook da twitter kuyi like na page namu mai suna *"Duniyan Fasaha”* sannan zaku iya samun mu a addreshi namu kamar haka:

www.duniyanfasaha.blogspot.com

Kada ka/ki tsaya  tantama Da izinin Alllah zamu karu/koyi  abubuwa da dama
Dan Allah ku tayamu sharing na wannan sakon zuwa ga yan uwanku, abokan arziki dan samun cigaba

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *