Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

Tinubu ya sanar da ni wasu abubuwa da ban sani ba-Buhari

Tinubu ya sanar da ni wasu abubuwa da ban sani ba-Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya sanar da shi wasu abubuwa da bai taba sani ba sai ranar.

Tinubu na cikin tawagar Shugaban Kasa Buhari da suka yi tafiya zuwa Kasar Kwadibuwa domin halartar taron Kungiyar Kasashen Afirka da Kasashen Turai (EU-AU).
Shugaba Buhari wanda ya kira Tinubu da jagora a sanarwar, bai fadi mene ne abin da ya sanar da shi da bai sani ba. Sai dai kawai Buhari ya ce “Ina godiya ga jagoranmu, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Ya sanar da ni wasu abubuwa da ban sani ba sai yau din nan da muka zauna muka karanta tare. Ina godiya bisa kokarinka, kuma za mu tattauna a kan wannan jaridar da kai


mawallafi:

Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abinda Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa. Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, Yanar Gizo, gyaran jiki da sauransu.

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *

Blog Archive