Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

An Janye Haramcin Da Aka Sanyawa Twitter A Nijeriya

An Janye Haramcin Da Aka Sakawa Twitter A Nijeriya

Idan za’a tuna, fiyar (5) ga watan Yunin shekaran data gabata, gwamnatin Najeriya ta haramta amfani da dandalin twitter wadda ta zarga da taimakawa wajen ta da husuma a cikin kasar.

Tura Zuwa:

Cikakken Dalili Da Ya Sa Aka Yi ‘Keyboard’ A Hargitse

 

Cikakken Dalili Da Ya Sa Aka Yi ‘Keyboard’ A Hargitse

Barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa daku a cikin sabon Shirin namu na fasaha wadda yake zuwa muku kai tsaye daga mujallar Duniyan Fasaha. Dafatan an shiga sabon shekara cikin koshin lafiya, Allah shi bamu ikon cin jarrabawar wannan shekaran Ameen!.

Tura Zuwa:

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *