Assalamu Alaikum Uwargida tare da fatan
alheri. A yau na kawo muku yadda ake tuwo miyar kuka. Lallai wannan irin girki
ne wadda yara da dama basu cika so ba. Kasancewar yadda wadansu mata ke
girkawa. Ko kun san cewa wannan miyar ba ta karamin gida bace idan har an san
yadda za a sarrafa ta?
Wannan miya ce ba na hana yaro kuka ba, har
ma da manya. Domin babu abin da ya kai ta sauki wajen hada ta musamman idan aka
hada da tuwon masara ko dawa. A ci dadi lafiya.
Abubuwan da za a bukata
·
Kuka
·
Tafarnuwa
·
Banddar
kifi
·
Kaza/nama
·
Citta
·
Attarugu
·
Albasa
·
Magi
·
Kori
·
Man shanu
·
Daddawa
Hadi
Da farko Uwar gida za ta wanke kazarta ko
nama yadda ya kamata sannan ta daura a wuta. Ta yayyanka albasa da tafarnuwa da
dan gishiri kadan sosai, har hadin ya tafasa. Sannan ta dauko kifi banda kamar
daya ta wanke da ruwan zafi sannan ta zuba. Ta jajjaga attarugu hade da
tafarnuwa da daddawa sai sunyi laushi sannan ta zuba. Ta samu garin citta kadan
ta zuba da magi da kuma kori.
Idan an fara jin kamshin kifi ya bayyana,
alama ce cewa kifin ya nuna sannan a tsame kazar ko namar a ajiye a gefe sannan
a debo garin kuka a rika kadawa kadan-kadan ta yadda ba za ta yi gudaji ba.
Sannan ta rage wuta ya dan sake tafasa kadan. Idan tana bukatar sanya tokar
miya, sai ta zuba kadan ta sake gaurayawa sannan ta sauke.
A tuka tuwon dawa ko na masara ko kuma na
shinkafa sannan aci da man shanu.
For most recent news you have to go to see web and on web I found this web
ReplyDeletesite as a best web site for most up-to-date updates.
When I originally left a comment I seem to have clicked the -Notify me when new comments
ReplyDeleteare added- checkbox and now whenever a comment is added I get four emails with the exact same comment.
Perhaps there is a means you are able to remove me from
that service? Thanks!
Attractive section of content. I just stumbled upon your website and in accession capital to assert that I acquire in fact
ReplyDeleteenjoyed account your blog posts. Any way I will be subscribing to your feeds and
even I achievement you access consistently quickly.
Hi there everybody, here every one is sharing such familiarity, thus it's fastidious to
ReplyDeleteread this weblog, and I used to go to see this website daily.
Very energetic blog, I liked that a lot. Will there be a part 2?
ReplyDeleteHey there I am so thrilled I found your web site, I really found you by accident,
ReplyDeletewhile I was browsing on Yahoo for something else, Regardless I am here now and would
just like to say kudos for a marvelous post and a all round exciting blog (I also love the theme/design), I don’t have time
to look over it all at the minute but I have book-marked it
and also included your RSS feeds, so when I have
time I will be back to read a great deal more, Please do keep
up the excellent b.
I like what you guys tend to be up too. This kind of clever work and reporting!
ReplyDeleteKeep up the superb works guys I've incorporated you guys to my personal blogroll.
It's awesome designed for me to have a web site, which is valuable designed for my experience.
ReplyDeletethanks admin
you're in reality a excellent webmaster.
ReplyDeleteThe website loading velocity is amazing. It sort of
feels that you're doing any unique trick. Furthermore, The contents are masterpiece.
you've done a great activity on this topic!
Thanks for finally writing about >"Tuwo miyar kuka" <Loved it!
ReplyDeleteI all the time used to study article in news
ReplyDeletepapers but now as I am a user of internet so from now I am using net
for posts, thanks to web.
Nice post. I was checking continuously this blog and I am
ReplyDeleteimpressed! Very useful info specifically the last part :
) I care for such information a lot. I was looking for this
certain info for a very long time. Thank you and best of luck.