Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

Tambayoyi a kan yin talla a shafin Gidan Novels


Shin kana bukatar Tallata hajarka, Kasuwancinka ko kuma kana bukatar masu ziyartan shafinka na yanar gizo Hakika Allah ya sa kayi dace. Duniyan Fasaha shafine wanda zai taimaka wa kasuwancika ko hajarka karbuwa wajen mutane fa ke fadin Duniya gaba daya.

Mutane dubu ashirin zuwa talatin ke ziyartan shafin Duniyan Fasaha a kowace waye wan gari saboda inganci shafin da kuma yanda ake tafiyar dashi. Hakika in aka tallata hajarka a shafin Duniyan Fasaha dubannin mutane ne zasuga wannan hajar taka daga kasashe daban daban.

Mukan amshi hotuna na hajarka, kasuwanci kodai abu maka mancin haka in har bai saba wa dokokin wannan shafin ba mukan kuma karbi rubutu da kukayi na tallata haja ko kuma kasuwanci sannan mu sanyashi a cikin shafin Duniyan Fasaha.

Ta yaya zan tuntubi Jami’an Duniyan Fasaha da tambayoyi a kan tallace-tallace da kuma adadin kudin Talla a Shafin Duniyan Fasaha?

Domin Karin bayani Za,a iya tuntubanmu ta wayannan hanyoyin:

Kira, sako ko kuma whatsapp: +2349039016969
Email Addreshi: [email protected]

Ko kuma ta hanyar cika wannan akwatin

Shin kuna sha'awar saka tallaka a shafin Duniyan Fasaha? Latsa nan domin karin bayani (INGILISHI):


TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *