Assalamu
Alaikum
Sunana
Muhammad Abba Gana wanda aka fi sani da Abbagana wanda ya kirkiri wannan blog
din, shekaruna ashirin da wani abu, Ni haifaffen kuma cikkaken dan jihar
Adamawa ne. nayi karatun firamarina da sacandary na yan wasu shekaru da suka
shude, yanzu ina karatun kwamfuta a makarantar horar da malamai dake nan jihar
Adamawa.
Ni marubucin littafine, gwani bangaren yanar
gizo, kuma mai taimakawa da bayanai bangaren kasuwanci, kwanfuta, wayar hannu
ina rayuwa da “kwanfutar tafi-da-gidanka (lapton)” zan iya aiki a ko ina da na
tsinci kaina (dazaran akwai wutan lantarki da kuma yanar gizo (internet)).
Makasudin bude wannan blog din
shine dan taiamakawa mutane da suke fadin Nigeria da wasu kasashen da suke makwabtaka
da mu masu fahimtar wannan yaren, kamar
yadda na gane mafarkin su na samun ilimi ko dabaran wani abu da zasuyi dogaro
da kansu ko kuma su gyara ba tare da tuntuban wani ba.
Dan cimma wannan manufa, nakan
raba bayani filla-filla, labaru koh dabaru, idan nayi nasara akan wani abu zaku
koya anan Da izinin uabangiji in muna raye kuma muna cikin koshin lafiya.
Ina ta tabbacin cewa babu wani
dalili kusan kowa da bazai bi hanya tare mu ba, ina da tabbacin cewa zaka/ki
iya zama kamar ni koma ka wuceni nasara/fasaha, ta wannan blog din dake
karantarwa/koyarwa kyauta.
About me
About me
Hey! I’m Muhamamd Abba
Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate
blogger by heart fountainhead of guidetricks and Duniyan Fasaha, I am twenty
something year old guy from jimeta, Adamawa State, Nigeria.
I’m a freelance writer, information marketer,
professional blogger.
I make living with my
laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power
supply and a reliable internet connection). My aim with this blog is to help
people around the world as I realize their dreams of setting up successful
online businesses and making money online.
To achieve this aim, I share in details my own stories
and experiences if I have succeeded at something you can learn about it here
Gaskiya ne amma inaso insamu wani tai mako daga gareka
ReplyDelete