Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

Faty Afreen

😃
Faty Afreen


Assllamu'allaikum to yuh all*

   (Little abt Afreen's bio)

      Am by name fatimah YB hassan known as faty Afreen..     Am from katsina state and born der buh am nw currently base at jos..And knw attending Bayero university kano studying BOTANY as a course..
    Am a writer of novels via online(social media)    Am simple and love making frndx nd love making ma frndx apie buh I heat it wen One makes me angry...    Am a member and One among d creators of *DUNIYAN FASAHA* (a home for every1 ready to learn day today's activities) stay tune and be wit us to entertain yuh nd help yuh through yuhr problems..visit our web site or our page on Facebook or twitter..    *Duniyan fasaha* best among others     *Assallamu'alaikum gareku baki daya*

     (Kadan daga tarihin Afreen)

   Sunana fatimah YB hassan wacce akafi sani da faty Afreen..    Ni yar garin katsina ce kuma an haifeni acan..amma ynxu HK inna zama a jos..kuma inna karatu a bayero university kano inna karantar
BOTANY..    Ni marubuciyar littafan Hausa ce a yanar gizo..     Inna da sauqin kai kuma innaso naga nayi qawaye da abokai kuma naga nasasu farinciki amma na tsani a batan rai..     Inna daya daga cikin wa anda suka assasa *DUNIYAN FASAHA* (gidane wa kowa Wanda ya shirya koyan abubuwa na yau da kullun) Ku kasance
tare damu domin samun nishadantuwa da kuma taimakon Ku akan matsalolinku..zaku iya ziryartar mu a yanar gizon mu kokuma shafin mu na Facebook ko twitter..     *Duniyan fasaha* ingantacce acikin saura

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *