Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

Maman yuseey


Sunana Zeenat Yusu Wadda aka fi sani da maman ussey, Ni yar jahar kebbi ce haifaffiyar garin yelwa yauri, Nayi Primary na a garin Argungu bayan na kammala nawuce kwalejin "yan mata dake garin Birnin kebbi, Na kammala secondary na a shekara ta dubu biyu da goma sha biyu inda nayi nayi karatu a women center dake Argungu shekara daya (1year).

A yanxu kuwa nayi aure ina zaune a garin Argungu da yarana da maigidana duk lafeeya nayi sha'awar shiga wannan Shafinne din ne domin nabada irin tawa gudunmuwar zuwa ga yan uwana mata kai harma da maza.

  Zan taimaka ta fannin girki da kwaliyya da kuma bada shawarwari game da wannan zamanin da muke cikinsa Ina fatar Allah yasa mudace yabamu ikon gabatarwa ameen nabarku lafeeya.

About Me

  Hi Fan's I am by name zeenat yusuf popularly known as maman ussey, I live here in Kebbi State at Argungu with my husband and my children I am happy for being part of this site and I am ready to contribute in my area of specialization may Allah's khair be with us ameen.

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *