Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

ISLAH TASIU

Assalama alaikum warah matullahi wabarkatuhu

Atakaice de ni sunana *ISLAH TASIU YAU* wacce ake qira da *Mrs jameel
ko Ummu amjad*
Ni haifaffiyar kano ce an haifeni a shekara ta 1996 nayi makarantar
primary da secondary a spring int school
Yanzu ina zaune garin daura da aure

Ni marubuciya ce Kuma ina karatun littafai nima ina karatu yanzu a
health technology daura inda nake karantar *chew*

Ina daya daga cikin members na *DUNIYAN FASAHA*
Kuma ina cikintane Dan bada gudunmawa ga ilahirin al'ummar musulmai


Daga karshe ina fatan abunda muka sa gaba Allah ya bamu ikon cikawa
Ya bamu ikon isarwa lafiya,ya yafemana kura-kuren da mukayi baki daya

*BISSALAM*

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *