Amfani
da Intanet ko Salula ko sauran hanyoyi da ake iya isa ga shafin Duniyan Fasaha, to
dole ne a amince da ka'idodjinmu na yin amfani da su. Kalmar "Use" na
nufin samun izinin zuwa shiga cikin shafinmu, ko bincike ko sauke wani bangare
zuwa wani a cikin shafiinmu.
Duniyan Fasaha na da damar canza kowanne daga wadannan sharudda ba tare da wata sanarwa ba
domin ayyukanta su dace da dokoki. Saboda haka muna bayar da shawara ga abokan
hulda da su kasance a cikin shirin karbar irin wadannan sauye-sauye a
kodayaushe.
Mamalakin Fasaha
© Duniyan Fasaha - An adana duk hakkoki.
Dukkanin
ababe, ko bayannan da aka wallafa a kan shafin kamar (sauti, rubutu, photo,
zane suna ko Alama) tsarari ne karkashin doka, mallakin Duniyan Fasaha ne. Domin
haka babu wani abu da za'a dauka daga cikin wadannan bayanai a sake wallafawa
shi, wakilta, canza masa Fasali, sake yadawa, fassara, ko kuma amfani da shi ta
fannin kasuwanci, kai ko ma ta ko wane irin hali ne, sai da rubutacen iznin Duniyan Fasaha.
Garanti da alhakin da ya rataya a
wuyanmu
Ana
iya samun hajjojinmu, ba tare da wani garanti ba, sai dai wanda doka ta
tilasta, ma'ana sai dai garanti wanda ke da nasaba da bukatar mai amfani da
shafinmu ko wanda ya shafi sabunta bayanan da ke kunshe. Duk da cewa Duniyan Fasaha na iya kokarinta domin tabbatar da ingancin hajarta, to amma ba za ta iya
tabbatar da garantin dukkanin abubuwan da ke faruwa ba, kamar kuskure wajen
rubutu, mantuwa ko cutar kwamfuta ta virus. Duniyan Fasaha na da dama a kowane
lokaci ba tare da sanarwa ba ta inganta ko aiwatar da sauye-sauye a game da
hajarta.
Alaka da Manyan shafuka
Duniyan Fasaha ba ya da iko a kan duk wasu shafuka da ba shi ya wallafasu ba.
Bayanai mallakar kai
Anfani
da doka mai lamba 78-17 ta ranar 6 ga watan janairun 1978 kan fasahar ilimin
na’ura mai kwakwalwa, wajen yin rubutu da yancin, duk mai ma'amula da yanar
gizo, na da yanci nuna adawa, kamar yadda ayar doka mai lamba 38, da 39,41,42
suka nunar, tare da kawo gyara kamar yadda doka mai lamba 40 ta ce, dangane da
abinda shafin ya kunsa.
Haka
kuma ya na da ikon bayyana kowo gyara, cikawa, ko yin karin haske, sabuntawa,
ko kuma goge bayanan da yake ganin su na da kuskure, ko ba su cika ba, mataci,
ko wadanda karbar su da aiki da su, tare da ajiyesu a shafin ya haramta.
Cookies
Ko me
ye cookie?
Inda mutum ya shiga shafinmu, nan
take za a turo cookies a kwamfutarsa. Yana da bayanai ne a rubutaccen sako, da
ke bai wa kwamfuta damar gane na'urar da ke samar da Intanet, da kuma gano
ko kwamfuta ta taba shiga a wannan shafi a can baya. Idan kwamfuta ta hadu da
shafi, za ta nemi cookies ko shaidar da ya bari a cikin kwakwalwar kwamfuta
da ya taba shiga a baya.
Cookies kawai ba zai iya gano mai
amfani da shafi ba, sai dai kwamfutar da ya ke amfani da ita. Cookies zai iya
nadar wasu sassa na bayanai da ke tabbatar da yawan lokacin da kwamfutar ta taba
shiga a Intanet.
Amfani da Cookies
Duk lokacin da aka shiga shafinmu,
shafufukan da mai amfani da hajarmu zai gani da kuma "cookies" nan
take kwamfutar mai amfani da shafin za ta sauko da wadannan bayanai.
Mai amfani da shafinmu na da damar
kin amincewa da yin rejista da "cookies"; hakazalika, kin amincewa da
cookies, ba ka da damar shigar wasu kebantattun bayanai
a ciki domin kuwa ta hakan za ka fuskanci matsala ta sauri a wajen sadarwa ko
kuma hana ka isa ga wasu abubuwa na shafinmu.
No comments:
Post a Comment