Yanda ake gyara nono cikin sauki - Gyaran Nono
Assalamu Alaikum Yar’uwa barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa daku a cikin sabon shirin namu wanda yake zuwa muka daga zauren nan na Duniyan Fasaha insha Allah yau zamu waiga ne izuwa gareku mata, nata samun sakonnin tambayoyi daga gareku masu sauraro akan cewa yaya ake gyaran nono wasu na tambayan cewa nono na yana yawan kwanciya yaya zanyi koma yaya tambayar take in dai ta shafi bangaren nono ne insha Allah yau na zo muku da amsar wannan tamabayar. Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana, wancan na waken soya sau daya kafin kici komai,na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nonon wannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau har sai kin mun babban kyauta, Allah ya bada sa.a
Masha Allah jazakumullahu khair Allah yabiya.
ReplyDeleteameen ya rabbi
ReplyDelete