Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

Duk Da Kalubalen Karatun 'Ya Mace Alfanunsa Ya Wuce Kima-Inji Jamila Hamisu Mai Iyali

Jamila Hamisu Mai Iyali wata matashiya da ta ce a lokacin da ta tashi bata da sha’awar dogon zango a karatun boko, amma sakamakon aikin da ta tsinci Kanta ya sa dole ta koma karatu.
Ta ce ta karanci aikin jarida inda bayan kammala karatunta ta fara aikin jarida na tsawon shekaru goma, sakamakon aikin jaridar ta kuma tsinci kanta a kungiya mai zaman kanta ta kasashen waje, wanda hakan ne ya tilasta mata komawa karatu.
Jamila ta ce duk da dinbim kalubalen da ke tattare da karatun ‘ya mace mussamam ma idan budurwa ce al’umma sai a ce ta rasa mijin aure idan kuwa mai aure ce sai al’umma ta ce mijin ta ya bata dama da yawa ko kuwa ta mallake mijin nata .
Koda shike ta ce babu wani bambanci mai yawa da aikin da ta ke yi a da, da kuma yanzu duba da cewar dukkaninsu aikin wayar da kan al’umma ne.

-------------------------------------------------------------------------------------------------------------
Zaku iya samuna a kan shafukan sada Zumunta kamar haka:

Whatsapp ko Kira: +2349039016969
Twitter: @muhdabbagana ko kuma ta hanyar latsa nan
Facebook: Muhammad Abba Gana Kolo ko kuma ta hanyar latsa nan

Instagaram: @real_abbagana ko kuma ta hanyar latsa nan


mawallafi:

Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abinda Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa. Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, Yanar Gizo, gyaran jiki da sauransu.

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *

Blog Archive