Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

beebah wadawa

*May the peace and bless ov Allah be upon you*

Short about me:
  Am Muhammad Habiba wadata by name,but popularly known as beebah wadata,a peace settler,born n rise in the seat of caliphate sokoto state,in year 1990's.Am a abridge of novel and reading them as well.I phobe gossiping,backbiting and lies.An undergraduate of usman danfodio university sokoto,and also a member/one of the creators of *DUNIYAN FASAHA* who is readily to contribute,enlight and also help you resolve your problems by self through our blog.
  May God bless *DUNIYAN FASAHA* n God bless you all *AmEeN**Assalamu Alaikum*
Game da ni
Kamar yadda na fadi a sama sunana Habiba Muhammed wadata wacce aka fi sani da Beebah wadata,Ni haifaffiyar yar daular usmaniyya ce wato jihar sokoto,anan nayi karatuna ynx haka ina a jami'ar usmanu danfodio dake garin sokoto...
Ni marubuciyar ce, saannan ina daya daga cikin wadanda suka kirkiri sashen *DUNIYAN FASAHA* domin bada gudumuwa da wayar da kan alumma akan matsalolin na yau da kullum.
 A karshe ina fatan Allah ya albarkaci wannan sashe namu kuma ya bamu ikon yin dai² abinda ya kamata

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *