Abun kamar almara. Dawo bangaren “na duke
tsohon ciniki kowa ya zo duniya kai ya taras” wato noma da kiwo, wadannan
sana’o’i a wannan zamani za ka ga yadda na’urar Computer ta ke taimakawa wajen
ganin inganci gona da abinda manomi zai shuka, da yadda ake yin taki, da yadda
ake fitar da magungunan kwari, da dai makamantansu. A yau akwai Computoci
wadanda suke sarrafa kayan gona, kamar irin computer da take tsotse ruwan jikin
tumatiri ta kyafeshi a cikin dan kankanin lokaci, babu ruwanka da shanya da
makamantansu. Idan kuwa muka zo bangaren kasuwanci, ai abin ba a cewa komai, ka
duba hada-hada irin ta banki yadda abubuwa suka saukaka, a da, babu yadda za ka
je wani banki ka ajiye kudi sannan kaje irin wannan banki ka cire kudinka,
ballantana ace kaje wani gari ko kuma kaje wata kasa, ai babu hali. Amma a
wannan zamani da ilimin computer ya yawaita, bama ka saka kudi a cikin account
dinka ba, hatta saye da sayarwa za ka yi a duk inda kake so a duniya, kuma a
kawo maka inda kake so, ba tare da kaje wurin ba, ko kayi magana dasu baki da
baki ba, ta Computer za a gama komai, su nuna maka irin kayan da suke da su, da
farashinsu, su kuma gaya maka idan har ka siya wadannan kaya kwana kaza za suyi
daga kasa kaza zuwa kasa kaza. Koma ga kananan ‘yan kasuwanmu masu sayar da
kayan taro da sisi sannan kuma masu son su kididdige cinikinsa, to, kaga abinda
yafi dacewa da su itace Computer. Domin itace wacce komai yawan cinikin da
akayi a rana ko shekara idan aka ce ta kawo lissafinsa za ta kawo ba tare da
wani bata lokaci ba. Ba lissafi kadai za ta iya yi maka ba, hatta irin ribar da
kake son ka samu zata fitar maka, zaka gaya mata kudin kaya, ka gaya mata kudin
dako, ka gaya mata kudin abincinka da yaran shagonka, ka gaya mata adadin yawan
kayan da ka siyo, ita kuma ta baka mamaki wajen fitar maka da taswirar yadda za
ka sami cikakkiyar riba. Kai hatta abubuwan da ka siyar a baya ita Computer
zata iya fitar maka da bayanai na ban mamaki, kamar ta gaya maka a shekaru
talatin da ka ke kasuwanci shekara kaza kafi cin riba, sannan wata kaza kafi
cin riba, sannan ta fitar maka da shekarar da kafi faduwa da rashin ciniki,
sannan ta gaya maka kwastomanka da yafi kowa siyan kaya awurin ka da wanda ya
siya kaya sau daya da sanda suka yi kasuwanci na karshe da abinda suka siya da
kuma kudin da suka biya.
Sabo da haka, idan ka lura za ka ga cewar
Computer wata makami ce da mutane suke amfani da ita wajen tafiyar da
alamuransu na yau da kullum, sannan a wannan zamani da muke ciki a yanzu zai wahala
dan adam yace zai gujewa amfani da Computer, domin na farko kusan mafi yawan
mutane suna amfani da wayar tafi da gidanka (GSM), ga amfani da ATM wajen fito da
kudi, da dai makamantansu, ballantana wanda yake da akwatin email, ko kuma yana
amfani da dandali irin su Facebook ko twitter, ballantana wanda yake aikin
jarida ko ma’aikacin asibiti da dai dukkan wanda rayuwarshi ta shafi harka da
Computer. “Bama a nan gizo ke saka ba” ka duba yadda duk mutumin da yayi
karatun zamani komai zurfin karatun da yayi sai ka ga ya hada da na Computer,
kuma zai yi wahala ace mutum yana da ilimin Computer ko yaya yake yaje neman
aiki ace ba a sa sunan shi a cikin wadanda za a tantance ba, musamman ace ya
karanta wani fanni mai mahimmanci, ko kuma wata babbatar ma’aikatar da ta kera
wani program ko hardware sun bashi shaidar cewar shi kwararre ne
(Certification). Kamar mutumin da ya karanta fannin kasuwanci ya sami daraja ta
biyu (Second Class) amma gashi ya iya amfani da Computer har yana da shaidar
kwarewa akan Excel ko Peachtree wanda su wadannan software suna taimakawa wajen
warware matsalar kasuwanci. To zai yi wahala yaje neman aiki ya zamanto ga
wanda yake da daraja ta farko (First Class) amma bashi da wancan ilimin ace ba
a dauke shi ba. Irin wadannan misalai suna da yawa, kamar mutumin da ya karanta
fannin zane-zanen gidaje sannan ya zamanto bai iya amfani da computer ta fannin
zane ba, kaga zai yi wahala a ce ga wanda ya karanta irin kwas na shi kuma ya
san daya daga cikin program da ake zane dasu ace wancan aka dauka ba shi ba. To
ashe idan har gaskiya ne Computer ta kewaye kusan ko ina a harkar mu ta yau da
kullum, babu abinda ya fi dacewa illa mutum ya fahimci yadda zai sarrafa wacce
yake tare da ita, ko da kuwa yaya kankantarta yake. Na san mutane da yawa ba da
son ransu suke son a ce su kai aikin sirrinsu wajen Business Center ba, wajen
da babu sirri, ba ka san waye zai karanta sirrinka ba, ga shi kuma kana da Computer
a gida ko kuma a ofis amma abin bakin ciki ba ka iya sarrafa ta ba. Ka duba
wani abin haushi “nama na jan kare” zaka samu hatta waya a wannan lokaci zaka
ga mutane da yawa basu iya sarrafa ta ba, sai dai idan an turo musu da sako su
kira wani ya duba musu. Bama wannan shine ya fi ban takaici ba, hatta ATM wanda
ba a son wani ya san lambobinka guda hudu da kake amfani da su na sirri ka ciro
kudi, sai kaga mutum duk sanda zai ciro kudi sai ya nemo wani sannan ya ciro
mishi. Ashe idan haka ne ilimin sanin yadda zaka sarrafa Computer wajibi ne.
Howdy very nice site!! Man .. Excellent ..
ReplyDeleteAmazing .. I'll bookmark your web site and take the feeds
additionally? I'm happy to find numerous helpful information right here
within the post, we want work out more techniques
on this regard, thank you for sharing. . .
. . .
you are welcome
DeleteThanks , I have recently been looking for info approximately this subject for a while and yours is the best I've discovered
ReplyDeleteso far. However, what about the bottom line? Are you certain in regards to the source?
Fantastic beat ! I would like to apprentice while
ReplyDeleteyou amend your website, how could i subscribe for a blog web site?
The account helped me a acceptable deal. I had been a
little bit acquainted of this your broadcast provided bright clear idea
Ridiculous story there. What occurred after? Take care!
ReplyDeleteHey I know this is off topic but I was wondering if you knew of any widgets I could add to my blog that automatically
ReplyDeletetweet my newest twitter updates. I've been looking for
a plug-in like this for quite some time and was hoping maybe you
would have some experience with something like this.
Please let me know if you run into anything.
I truly enjoy reading your blog and I look forward to your new updates.
I don't know if it's just me or if perhaps everyone else experiencing problems with
ReplyDeleteyour site. It seems like some of the text on your content are running off the screen. Can somebody
else please comment and let me know if this is happening to them as well?
This might be a issue with my internet browser because I've had this happen previously.
Many thanks
It's impressive that you are getting thoughts from this article as well as from our discussion made at this place.
ReplyDeleteI know this site provides quality based articles or reviews and additional material,
ReplyDeleteis there any other site which gives these kinds of information in quality?
I am truly thankful to the holder of this site who
ReplyDeletehas shared this wonderful piece of writing at at
this time.
I take pleasure in, cause I found exactly what I was looking for.
ReplyDeleteYou have ended my four day long hunt! God Bless you man. Have a great day.
Bye
Genuinely no matter if someone doesn't know after that its up
ReplyDeleteto other viewers that they will help, so here it occurs.
obviously like your web-site but you need to take a look at
ReplyDeletethe spelling on several of your posts. A number of them are rife with spelling problems and
I find it very troublesome to tell the reality however I'll surely come again again.
I was suggested this web site by my cousin. I am not
ReplyDeletesure whether this post is written by him as nobody else know such detailed about my difficulty.
You're wonderful! Thanks!
Thanks for your marvelous posting! I actually enjoyed reading it,
ReplyDeleteyou will be a great author.I will be sure to bookmark your blog and will eventually come back
in the foreseeable future. I want to encourage you continue your great writing, have a nice morning!
Excellent weblog right here! Also your web site loads up very fast!
ReplyDeleteWhat host are you the usage of? Can I get your associate hyperlink on your host?
I desire my web site loaded up as quickly as yours
lol
Hurrah! Finally I got a web site from where I can in fact obtain valuable data concerning my study and knowledge.
ReplyDelete