Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

{Android}: - Yadda Zakasa Android A Silent Cikin Yan Sakwanni

Nasan Wasu Zasuyi Mamaki Akan Wannan Post Din To Bakomai Bane Yasa Zan Wannan Post Din Sai Dan Wasu Dalilai.
Na farko

1 .      Shine Nasan Wasunku Sukan Shiga Da Wayoyinsu Masallaci A Kunne Kuma Ba Tare Da Sun Sata A Silent Ba Kuma Sai A Kirasu Sai Kaga Mutum Ya Tsaya Sai Ya Zarota Zai End Call. Wasu Kuma Har Sai Sun Tsaya Sunga Ma Waye Yakira Kunga Wasa A Sallah Bai Da Kyau.

2 .      Shine Akwai Masu Zuwa Makaranta Musamman Yan Secondary Wasu Ana Kwace Musu Wayoyinsu Ko Kuma Wajan Wani Taro Da Ba, aso Waya Tayi kara To Yau Kam Insha Allahu


Zamuyi Bayani Kan Yadda Tana Fara Ringtone Zaka Sata A Silent Ba Tare Da Kowa Yaji Ringtone Din Ba Da Zarar Kaji Kira Yana Kokarin Shugowa Wato Zata Fara Ringtone To Kawai Ka Nemi Inda Power Off ma danni kasha waya Din Wayarka Yake Ka Danna Ko Kuma Ka Nemi Madannin Volum up ko down Ka wato wajen rage sauti Danna Da Zarar Ka Danna Daya Daga Cikinsu.


mawallafi:

Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abinda Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa. Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, Yanar Gizo, gyaran jiki da sauransu.

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *

Blog Archive