Yadda
ake Hada Lemun Abarba A Sawwake
Assalumu
Alaikum yan uwa fatan alkairi a gareku da fatan an wuni lafiya insha Allahu yau
zamuyi bayana nine akan yanda ake hada lemun abarba cikin sauki, abubuwan da
kike bukata bai taka kara ya karya ba, saidai ga dadi ga kuma sauki:
KAYAN HADI: -
==> Abarba
==> Suga
==> Ruwa
==>
Fulebun abarba
YADDA
AKE YI, da farko zaki wake kafin a bareta sai ki nika a cikin blender (na’uran
markade) a tace, bayan an tafasa sugan, bayan ya huce, sai a hada su guri daya
a sa fulebo, sai a motsa sosai, sai a saka a freezer yayi sanyi.
hafsat
ReplyDelete