Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

YANDA AKE YIN SABULUN WANKA DA WANKI


ASSALAMA ALAIKUM...Muhammad Abba Gana daga DUNIYAN FASAHA ke muku fatan alkairi, insha Allah yau zan koya muku yanda ake sabulun wanka da wanki Da farko saika naimi wadan nan abubuwa da zan baiyano maka ko zan bayo miki kuma ana samune a kasuwa:-
   1-    GISHIRIN SODA
   2-    MAN ALAYYADI
   3-    SITATI
   4-    RUWA
   5-    KALA
   6-    TURARE
   7-    MAZUBI
( YANDA AKE HADA SISHIRIN SODA DA RUWA )

da farko ka auna gishirin soda kofi daya,ruwa kofi uku sai ka zuba a roba saika auna man alaiyadi kofi hudu shima ka zuba arobar sa daban saika auna ruwan soda kofi biyu ka zuba akan man alaiyadi sai ka juya hannu daya sosai idan sabulu wanka ne kasa sitati rabin cup idan na wankine sai ka sa kofi daya sai ka juya sai kala yar kadan ka juya sai kasa turare yanda kakeso sai ka juya shi acikin muzubi bazaka para ampani dashiba sai bayan hour 12 !! ...ASSALAMA ALAIKUM WARAHAMATULLAH

-------------------------------------------------------------------------------------------------------------
Za'a iya samuna a kan shafukan sada Zumunta kamar haka:

Whatsapp ko Kira: +2349039016969
Twitter: @muhdabbagana ko kuma ta hanyar latsa nan
Facebook: Muhammad Abba Gana Kolo ko kuma ta hanyar latsa nan


Instagaram: @real_abbagana ko kuma ta hanyar latsa nan
mawallafi:

Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abinda Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa. Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, Yanar Gizo, gyaran jiki da sauransu.

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *

Blog Archive