Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

YANDA AKE MAN SHAFAWAASSALAMA ALAIKUM...Muhammad Abba Gana daga DUNIYAN FASAHA ke muku fatan alkairi, insha Allah yau zan koya muku yanda ake man shafawa, Kafin na fara bayani saika naimi wadannan abubuwa ana sai da sune a kasuwa kamar haka.
   1-    LAKA
   2-    RUWAN MAI
   3-    KANDLE
   4-    TURARE
   5-    MUZUBI
(MATAKI NA BIYU)

a dora tukunya akan murhu kasa Laka cokali biyu bayan tanarke sai kasa ruwan mai cokali biyu sai ka juya sai kasa kandle dan kadan bada yawaba saika debi mai, dan kadan ka zuba acikin ruwan bayan ya sha iska saika dakko shi idan yayi daidai shikenan idan yayi kauri dayawa saika kara cokali daya ruwan mai cokali daya saika juya idan yayi laushi dayewa sai ka kara kandle dankadan bayan yanarke saika juya in yasha iska harta minti biyar sai kasa turare yanda kakeso saika juya kasa ka zuba shi acikin muzubin.


mawallafi:

Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abinda Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa. Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, Yanar Gizo, gyaran jiki da sauransu.

2 comments:

 1. MUNGODE
  don ALLAH minene LAKA da KANDLE kuma aina ake samunsu

  ReplyDelete
  Replies
  1. ana samun su inda ake siyar da chemicals na hadawa

   Delete

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *

Blog Archive