Yanda zaka saka Kalmar sirri a wayar ka na android-
Kaje zuwa ga setting ka sauka kasa zuwa’ security’ sai ka shiga ‘screen lock’ sai ka danna zai tambayeka wani iri kake son sawa, na farko akwai ‘pattern’ wanda shi zana wa akeyi akwai kuma ‘pin’ wanda shi numbobi ake sawa akwai kuma na ukkun shine ‘mixed password’ a wasu wayoyin ‘password’ duk abu daya ne shi wannan zaka iya sa harrufa koh kuma ka hada harufa da numbobi, in ka zabi daya zai tambaye ka kasa lambar sirrin, ko ka zana son ra’ayinka inna zana wane abun kula!! Ka tabbar ka san abunda ka sa ko kake sawa ko kuma ka zana, sai ka danna ‘continue’ zai sake tambayarka ma’ana ka sake sa abunda ka sa abaya, in kayi hakan sai ka danna ‘confirm’ yanzu wayanka ya kullu duk lokacin da ka kunna ko ya dan zauna na dan wani lokaci ba tare da aiki ba zai tamabayeka kasa in ba daidai ba bazai taba budewa.
zaka iya gani kai tsaye yanda akeyi
zaka iya gani kai tsaye yanda akeyi
No comments:
Post a Comment