Duniyan FAsaha
Home »
Girke Girke
» MOROCCANS TORTILLA
MOROCCANS TORTILLA
Duniyan FAsaha
MOROCCANS TORTILLA
ingredients
Dankali 6
Kwai 4
Albasa
Parsley
Green bell pep
Spices
Seasoning
Mai
Kifin gwangwani
method
Dafarko zaki fere dankalin ki dafa da Dan gishiri sai ki sauke ki tsane sai ki murjeshi ki ajje a gefe
Sai ki dauko kwano ki fasa kwanki ki zuba maggi,parsley, albasa,curry,onga,kifin gwangwani banda mai din sai ki dauko dankalin nan ki zuba cikin ruwan kwan sai ki juya ya juyu sai ki daura non stick dinki da mai idan yayi zafi sai ki zuba hadinnan ki sa low heat idan yayi sai ki kifa faranti Dan ya dahu ko ina sai ki juya dayan barin shima ya soyu
Duniyan Fasaha
Islah tasiu Yau
Mrs jameel
+2349063541142
mawallafi: ISLAH TASIU
sunana *ISLAH TASIU YAU* wacce ake qira da *Mrs jameel ko Ummu amjad* Ni haifaffiyar kano ce an haifeni a shekara ta 1996 nayi makarantar primary da secondary a spring int school Yanzu ina zaune garin daura da aure Ni marubuciya ce Kuma ina karatun littafai nima ina karatu yanzu a health technology daura inda nake karantar *chew* Ina daya daga cikin members na *DUNIYAN FASAHA* Kuma ina cikintane Dan bada gudunmawa ga ilahirin al'ummar musulmai Daga karshe ina fatan abunda muka sa gaba Allah ya bamu ikon cikawa Ya bamu ikon isarwa lafiya,ya yafemana kura-kuren da mukayi baki daya
No comments:
Post a Comment