Yanda zaka saita walkiyar wuta na sanarwa a wayar ka na android-
Kaje zuwa ga setting na wayarka sai ka sauka zuwa inda aka ce Accesibillity sannan ka kunna shi, amma sau da yawa wasu wayoyin basu zuwa dashi zaka iya saukar da wani application a google play store wanda ake kira ‘flash alerts’ in ka saukar shigar wato download and install a turance sannan ka bude zai nuna ma “thanks for using flash alerts…da sauransu sai ka danna inda aka sa Next zai kai ka zuwa ga wani shafi sai ka danna Test, zai sake kaika zuwa ga wani page inda aka rubuta ‘the app recognized a camera flash please press next to proced’ ma;ana wanna application ya gano wutar wayar danna next dan cigaba abin kula!! dole wayar kay a zamana yana da wuta a da yake haskawa in ba haka b aba zayyi aiki ba, daga nan sai ka danna Next zai kaika zuwa ga wani shafi inda aka rubuta ‘ the test will be started with module type 1. The flash will be blinked for 5 times please press ‘test’ button’ ma;na wannan application din zai jarraba wuta zai kawo ya dauke sau biyar sai ka latsa inda aka rubuta ‘Test’ wuta dake jikin wayar ka zai kawo ya dauke sau biyar in y agama zai kaika zuwa ga wani shafi inda aka rubuta ‘ did you see the blinked flash for 5 times? If you did, please press ‘flash confirmed’ button, if you didn’t please press ‘test type2’ button” ma’na shin ka ga wuta sau biyar a baya ko saman wayanka?? In ya kai biyar to latsa inda aka sa ‘flash confirmed’ in kuma har in bai kai ba ko bai kawo ba ka latsa inda aka rubuta ‘test type 2’ dan sake jarrabawa, in ya kai biyar zai sake dawo da kai shafin in har yanzu ya kai biyar sai ka danna ‘flash confirmed’ zai kaika zuwa wani shafi daga nan sai ka latsa ‘complete setup’ shikenan ka gama yanzu duk wani kira ko sako da ya shigo wayar ka wuta zai haska,
No comments:
Post a Comment