Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

Gurasa(chapatti)


Gurasa(chapatti)

Ingredients

Flour
G/oil ko butter (kadan)
Ruwan dumi
Yeast

Method

Da farko zaki tankade fulawarki a bowl ki zuba yeast da mai saiki rub in da hannunki. Add ruwan dumin kici gaba da kneading yayi kamar na bread. Sai ki rufe ki aje a wuri mai dumi for 30mnts.
In yayi rising sai ki dauko,ki yi curi curi kamar ball ki aje,saiki dora kan chopping board kina murza ko wane curi yayi round kamar yadda kika gani a pix.
Ki dora non stick frypan a wuta ki Shafa mai ko butter kadan sai kina dauko murjajiyar fulawarki kina kifawa a kai in ya jima zakiga yana kumburowa saiki duba in kasan ya dan nuna ki juya kar bi bari ya kone, in dayan gefen yayi ki cire kisa a matsami. Haka zakiyi har ki gama.

Taku har kullum Mrs jameel
Duniyan Fasaha
Islah tasiu Yau
Mrs jameel
03-8-2017
+2349063541142


mawallafi:

sunana *ISLAH TASIU YAU* wacce ake qira da *Mrs jameel ko Ummu amjad* Ni haifaffiyar kano ce an haifeni a shekara ta 1996 nayi makarantar primary da secondary a spring int school Yanzu ina zaune garin daura da aure Ni marubuciya ce Kuma ina karatun littafai nima ina karatu yanzu a health technology daura inda nake karantar *chew* Ina daya daga cikin members na *DUNIYAN FASAHA* Kuma ina cikintane Dan bada gudunmawa ga ilahirin al'ummar musulmai Daga karshe ina fatan abunda muka sa gaba Allah ya bamu ikon cikawa Ya bamu ikon isarwa lafiya,ya yafemana kura-kuren da mukayi baki daya

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *

Blog Archive