Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

yanda ake tura abu cikin sauki ta hanyan amfani da xender(how to send file using Xender)


Assalamu Alaikum Barkanmu da war haka barkanmu da sake saduwa da ku a cikin sabon shirin namu insha Allah yau zamu nuna muku yanda ake tura abu ta hanyan amfani da xender a sha kallo lafiya:............





mawallafi:

Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abinda Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa. Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, Yanar Gizo, gyaran jiki da sauransu.

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Blog Archive

Contact Form

Name

Email *

Message *

Blog Archive