Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

PLANTAIN WITH BEAN SOUP Duniyan Fasaha


PLANTAIN WITH BEAN SOUP


planten
Wake
Green pepper
Nama
Maggi&curry powder.

methods

Yanda zaki hada shine zaki tafasa nama, bayan ya tafasa sai ki zube akwano,
sai ki dafa waken ki a tukunya daban.Bayan waken ya dahu sosai harya narke sai ki ka'da waken ya narke sosai.
Shima zaki zube akwano daban,already kin yanka green pepper,Zaki nunnuga plantain  dinki ko kiyi blending dinta ,zaki jajjaga kayan miyan ki kamar zakiyi stew amma kar sukai yawan kayan miyan stew,ki soya kayasu kamar yadda ake yi  stew,
bayan kinyi sanwa da ruwan da kikayi tafasar nama,sai ki zuba narkakken waken ki da plantain duk acinkin tukunya ,yanda plantainn din zata dahu itama,ki zuba maggi a miyar da curry don tayi kamshi mai dadi

TESTED AND TRUSTED

Islah tasiu Yau
Mrs jameel
16-05-017
+2349063541142Share:

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *