Duniyan Fasaha
Home »
Girke Girke
» potato croquette
potato croquette
Duniyan Fasaha
potato croquette
Ingredients.
Dankali
Kwai
Madara
Flour
Corn starch
Maggi
Onga
Mai
Method
da farko zaki dafa dankalinki idan ya nuna sai ki bare fatar ki ajje gefe sai ki dauko madara,maggi,thyme,da egg 1,da corn flour sai ki motsa ki zuba a kan dankalin,idan kinga yayi ruwa zaki Iya qara corn flour, sai ki dinga diba a spoon ko ludayi kina zubawa cikin ruwan kwai daban, ki kina ajje wa cikin ruwan kwai sai ki saka a cikin corn flour sai ki soya a ruwan mai aci dadi lafi
taku har kullum Mrs jameel
Duniyan Fasaha
ISLAH TASIU YAU
MRS JAMEEL
+2349063541142
mawallafi: ISLAH TASIU
sunana *ISLAH TASIU YAU* wacce ake qira da *Mrs jameel ko Ummu amjad* Ni haifaffiyar kano ce an haifeni a shekara ta 1996 nayi makarantar primary da secondary a spring int school Yanzu ina zaune garin daura da aure Ni marubuciya ce Kuma ina karatun littafai nima ina karatu yanzu a health technology daura inda nake karantar *chew* Ina daya daga cikin members na *DUNIYAN FASAHA* Kuma ina cikintane Dan bada gudunmawa ga ilahirin al'ummar musulmai Daga karshe ina fatan abunda muka sa gaba Allah ya bamu ikon cikawa Ya bamu ikon isarwa lafiya,ya yafemana kura-kuren da mukayi baki daya
No comments:
Post a Comment