Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

Yadda za a magance warin hammata lokacin zafi

yadda zaa magance warin hammata lokacin zafi

Yadda za a magance warin hammata lokacin zafi

Akwai abubuwa da dama da ke haifar da warin hammata, musamman ma lokacin zafi. Yawan sanya kaya matsatsu ko kuma kaya sau biyu a lokacin zafi, duk sukan haifar da irin warin hammata. Idan mutum kuma ya kasance mai yawan shan giya, ba wuya zai yi warin hammata.

adsense match here
Share:

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *