HANYOYIN GYARAN NONO: GARE KU MATA
GYARAN
NONO YAR UWA
Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara
miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu
balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko
idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau.
Ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a
wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar
zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu
ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari.
To yar’uwa kullum da safe ki diba wannan
garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya
mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana, wancan na waken soya sau
daya kafin kici komai,na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nononwannan
hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa
sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau
suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau.
Allah ya bada sa.a
No comments:
Post a Comment