Duk da cewa tsufa wani abu ne da babu wanda
zai iya gujewa, za a fuskanci cewa wasu na tsufa da wuri fiye da wasu. Akwai
wasu halaye da mutane ke yi da ke haifar da hakan, kuma kowannen su binciken kimiyya
ya tabbatar da haka. Ga guda 10 a cikin su:
==> Shan taba sigari
==> Riko ko kuma Rike mutane a zuciya da kin yafiya
==> Shan giya
==> Yawan shiga rana
==> Rashin isasshen barci
==> Cin kayan zaki
==> Yawan gajiya
==> Rashin kula da fata yadda ya kamata
==> Yawan zama guri daya
==> Cin abinci wadanda ba sa gina jiki
Da
fatan za a kiyaye domin a ci moriyar yarinta yadda ya kamata.
No comments:
Post a Comment