Fashin baki ga kowane ra’ayi guda cikin
shidan nan
1
Ba su san dalilin da ya sa suke koyon programming ba.
Ga waɗanda suka
tsinci kansu a cikin karatun kwamfuta kuma suka dace da shiga bangaren Programing Language to
shawarar da zamu basu ita ce su koyi Python.
2
Domin amfani yara.
Duk wanda yake
son ya koyin yaren kwamfuta domin ya kirkiri wata manhaja domin kanan yara ko
kuma ya koyi yaren da yake son ya koyawa yaransa suma a fara damawa da su a kan
abin da ya shafi Programing
Language to ya koyi Python.
3
Domin jin dadi da nishadantarwa
Wanda yake da
ra’ayin yin Programing
Language amma kuma yana yin shi domin jin dadi da debe
kewa, da nishadantarwa, to akwai tambayoyi da za ayi masa, irin amsar da ya
bada ita ce sakamakon idan ya kamata ya kai kanshi wurin abin da ya cancanta ya
koya.
Kana da wani
yare da kake da sha’awar amfani da shi a cikin guda shidan nan? Idan ba shi da shi, kawai shi dai ya son a koya mishi wanda zai fara to
yana da zabi guda hudu.
1.
Yana
son ya koyi programmin language cikin ruwan sanya – to ka koyi Python.
2.
Idan
kuma kana son ka koyi Programing
Language da ya fi cancanta da kyau wurin koya – to ka kuyi
Python
·
Idan
kuma kana son ka koyi Programing
Language amma ta yare mai dan wahala to a nan zamu baka zabi
ka koyi yaren da ake amfani da shi wurin sarrafa moto ta hawa waɗanda suke da
tsarin manu’al da
Idan ka na son zaka koyi yaren da zaka rika yin manhajoji da zasu rika yin aiki
a motoci na manu’al sai
muce ka koyi yaren C Programming. Idan kuma kana son ka koyi yaren da zaka rika
yin manhajojin da zasu rika yin aiki a cikin motoci auto sai muce ka koyi
JAVA Programming.
1.
Idan
kuwa yana son ya koyi Programing
Language ta hanyar da tafi kowacce wahala wacce zai samu sauki
idan yana son nan gaba ya koyi wani yare sai muce ya koyi C++ Programming.
4.
Yana da ra’ayin yin programming
Shima wanda
yake da ra’ayin yin Programing
Language , shima za a tambaye shi Kana da wani yare da kake da sha’awar
amfani da shi a cikin guda shidan nan? Idan ya amsa cewar yana
da shi. Sai a sake tambayar sa wane
yare ne kuma bangaren me? A wannan wurin yana da zabi guda
hudu (4).
a) Ina son in rika yin
webdesign.
Ka na son web
site da zai rika yin aiki irin su facebook ko twitter da makamantansu? Idan
amsar ta zama e sai mu ce maza ka koyi JavaScript. Idan kuwa ya ce bai sani ba,
zamu tambaye shi kana son ka gwada wani abu sabo a rayuwarka ta bangaren web
design? Idan ya ce e, sai mu tambaye shi shin a cikin kayan wasa na yara wanne
ne kake ra’ayi ko kuma ya fi baka sha’awa. Idan yace lego sai muce ya
koyi yaren Python.
Idan kuma ya ce Play-Doh shi
ne kayan wasan da ya ke ra’ayi sai muce ya koyi Ruby Programming. Idan
kuwa yace shi bai san wani kayan wasa ba, ko kuma yace yana son ya yi amfani da
kayan wasanni tsofaffi na dai sai muce ya koyi PHP.
b) Ina son aiki a manyan
kamfanoni
Idan ka ce kai
bayan ka iya yin programmin language kana son ka sami aiki ne a manyan
kamfanoni na kimiyya da fasaha, zamu tambaye ka ko kana da ra’ayin aiki a
kamfanin Microsoft? Idan ka ce e to sai muce ka je ka koyi C# Programme. Idan kuwa
domin jin dadi da nishadi ne sai muce ya koyi JAVA Programming.
c) Aiki da wayoyin komai da
ruwanka
Idan kuma ya ce
ina son idan na gama koyon Programing
Language ina son in rika yin manhajojin da zasu rika aiki da
wayoyin komai da ruwanka (Smart
Phones) sai mu tambaye ka wayoyin guda biyu ake da su.
Akwai waya kirar Apple masu tsarin babbar manhajar iOS, da kuma wayoyi kirar
Android. Idan yace ya son ya yi aiki da wayoyi kirar Apple sai muce ya
koyi C
Programming. Idan kuwa ya ce yana son ya yi aiki da
wayoyi kirar Android sai muce ya koyi yare JAVA.
d) Domin hada kayan Games
Idan kuwa yace
yana son bayan ya iya programming ɗin sa ya rika yin manhajojin da ake amfani
da su a cikin na’urorin game kamar playstation da
irinsu Nitando da
dai makamantansu sai muce ya koyi C++ amma
sai dai yana dan wahalar koya.
5.
Yana son karawa kanshi sani a cikin Programing
Language
Ga wanda daman
ya dan san programming kuma yana son kawai ya karawa kanshi sani ne ko kuma
sanin madogara shima za a tambaye shi Kana
da wani yare da kake da sha’awar amfani da shi a cikin guda shidan nan? Idan
ya amsa cewar yana da shi. Sai a sake tambayar sa wane yare ne kuma bangaren me? A
wannan wurin yana da zabi guda hudu (4).
a) Ina son in rika yin
webdesign.
Ka na son web
site da zai rika yin aiki irin su facebook ko twitter da makamantansu? Idan
amsar ta zama e sai mu ce maza ka koyi JavaScript. Idan kuwa ya ce bai sani ba,
zamu tambaye shi kana son ka gwada wani abu sabo a rayuwarka ta bangaren web
design? Idan ya ce e, sai mu tambaye shi shin a cikin kayan wasa na yara wanne
ne kake ra’ayi ko kuma ya fi baka sha’awa. Idan yace lego sai muce ya
koyi yaren Python.
Idan kuma ya ce Play-Doh shi
ne kayan wasan da ya ke ra’ayi sai muce ya koyi Ruby Programming. Idan
kuwa yace shi bai san wani kayan wasa ba, ko kuma yace yana son ya yi amfani da
kayan wasanni tsofaffi na dai sai muce ya koyi PHP.
b) Ina son aiki a manyan
kamfanoni
Idan ka ce kai
bayan ka iya yin programmin language kana son ka sami aiki ne a manyan
kamfanoni na kimiyya da fasaha, zamu tambaye ka ko kana da ra’ayin aiki a
kamfanin Microsoft? Idan ka ce e to sai muce ka je ka koyi C# Programme. Idan kuwa
domin jin dadi da nishadi ne sai muce ya koyi JAVA Programming.
c) Aiki da wayoyin komai da
ruwanka
Idan kuma ya ce
ina son idan na gama koyon Programing
Language ina son in rika yin manhajojin da zasu rika aiki da
wayoyin komai da ruwanka (Smart
Phones) sai mu tambaye ka wayoyin guda biyu ake da su.
Akwai waya kirar Apple masu tsarin babbar manhajar iOS, da kuma wayoyi kirar
Android. Idan yace ya son ya yi aiki da wayoyi kirar Apple sai muce ya
koyi C
Programming. Idan kuwa ya ce yana son ya yi aiki da
wayoyi kirar Android sai muce ya koyi yare JAVA.
d) Domin hada kayan Games
Idan kuwa yace
yana son bayan ya iya programming ɗin sa ya rika yin manhajojin da ake amfani
da su a cikin na’urorin game kamar playstation da
irinsu Nitando da
dai makamantansu sai muce ya koyi C++ amma
sai dai yana dan wahalar koya.
A darasin mu na
gaba da yardar Allah za mu yi cikakken bayani a kan mataki na karshe wato IDAN
MUTUM NA SON YA SAMI KUDI A BANGAREN PROGRAMMING LANGUAGE ME ZAI KARANTA.
Mu yi karatu lafiya
-------------------------------------------------------------------------------------------------------------
Zaku iya samuna a kan shafukan sada Zumunta kamar haka:
Whatsapp ko Kira: +2349039016969
Twitter: @muhdabbagana ko kuma ta hanyar latsa nan
Facebook: Muhammad Abba Gana Kolo ko kuma ta hanyar latsa nan
Instagaram: @real_abbagana ko kuma ta hanyar latsa nan
No comments:
Post a Comment