Koren ganyen shayi na da amfani a jikinmu,
domin shansa na kara lafiya da kuma kara gautsin fata. Za a iya shafa ganyen
shayin a fuska. Koren ganyen shayi na da amfani a jikinmu, domin shansa na kara
lafiya da kuma kara gautsin fata. Za a iya shafa ganyen shayin a fuska.
Gyara jikinki da koren ganyen Shayi
mawallafi: Muhammad Abba Gana
Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abinda Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa. Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, Yanar Gizo, gyaran jiki da sauransu.
No comments:
Post a Comment