Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke

SHAWARWARI DA TUNATARWA 3


SHAWARWARI DA TUNATARWA 3

⭕DUNIYAN FASAHA⭕

www.duniyanfasaha.blogspot.com

__________________________

SHAWARWARI DA TUNATARWA


Daga
Maman Ussey

   Yan mata da zawarawa muji tsoron Allah mukama mutuncin kanmu Duk wata rayuwa da zakiyi kisani cewa Allah yana kallonki dan naga yanxu gani kuke matar aure ita kadaice wadda takeda katanga to kusani cewa duk wani abu dazakiyi ko a boye ko a bayyane sai an rubuta sa cikin mizanin ayukanki gwara kiyiwa kanki kiyamul lail ki nutsu kisan abinda kikeyi Duk wani abinda kikasan Haramun ne ki gujesa kiyi nesa dashi Domin samun Tsira Karkiyi kawance da duk wata qawar da kikasan Ba akida ko al'adarku dayaba dan wata rana zata iya janyo ra'ayinki mu kasance mata nagari tayanda za'ayi Afahari damu a ko'ina anan zan dasa Aya. sai wani lokacin  in mai duka ya kaimu.mawallafi:

Shugaban kamfanin Duniyan Fasaha, kuma Babban Editan Mujallar Duniyan Fasaha, mutum ne mai son sanar da mutane abinda Allah ya sanar da shi game da fannoni masu yawa. Mai kokari ne a fannin ilimin, Computer, Web Design, Yanar Gizo, gyaran jiki da sauransu.

No comments:

Post a Comment

TALLA

TALLA

Chanza harshe

Contact Form

Name

Email *

Message *