Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke
Tare da Muhammad Abba Gana {Jikan Marubuta}
Duk
da cewar layukan sadarwa da muke aiki da su a wasu lokutan sukan mana zanba ta
hanyar cire mana kudade ba tare da kwakkwaran dalili ba haka zalika a wasu
lokutan mukan kuma iya taimaka musu kwarai da gaske ta hanyar...