Shafine da ake bude dan wayar da kan mutane abubuwa wanda zai taimakesu a harkokin yau da kullum, mukan taimaka da abubuwa ta bangaren shawarwari, gyaran jiki, kwalliya da su Girke Girke
Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka,
barkanmu da sake saduwa daku a cikin sabon shirin namu wadda yake zuwa muku kai
tsaye daga mujallar Duniyan Fasaha. Insha Allahu yau zamu tattauna ne game da
yar matsala wadda mutane da dama sukan fuskanta a wayoyin salulansu na...